Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) sun ƙarfafa kowa mai iƙirarin mallaƙar miliyan $60 da jami'an su suka gano a Lagos, da cewa su je Kotu domin tabattar da iƙirarin su.
Ainahin Mamallaƙin kuɗin ta zama abun jayayya, tsakanin huƙumar National Intelligence Agency (NIA) tare da Gwamnatin Rivers , da ke iƙirarin cewa kuɗin nasu ne.
Kotun ta hukunta cewa, Mai dalili cewa bai kamata a asarar da kuɗin ga gwanati, ya tsaya a gaban ta a ranar Mayu 5, EFCC ta ce a wani rubutu a kan shafin su na twitter a ranar talata, Afrilu.
Kotu kuma ta ƙarfafa duk mai iƙirari game da kuɗin, s zo gaba don nuna dalilin da bai kamata a asarar ma gwamnati kuɗin har abada ba.