Advertisement

Barkewar Cuta a jihohi 16 yayi sanadiyar mutuwar mutum 9

A bisa rahoto, adadin shekarun da aka fi kamuwa da cutar yana tsakanin masu shekara 20 zuwa kasa
Advertisement

A rahoton da aka fitar r 2 ga watan janairu 2018 cibiyar tace cutar ta shiga kananan hukumomi 62 tsakanin jihohin Abia, Borno, Kogi, Kwara, Kebbi, Plateau, Zamfara, Enugu, Oyo, Anambra, Edo, Kano,  Nasarawa, Katsina da Niger.

Advertisement

Barkewar cutar ya faru ne a karamar hukumar Ifelodun dake nan jihar Kwara ranar 12 ga watan satumba na bara bayan haka ycutar ta kama mutum 358 a kiddidigi da aka gudanar 2 ga watan janairu na bana.

Cikin samfuri 230 na kwayar cutar da aka gwada, kaso 63% na dauke da cutar haka kuma kaso 1% ba'a ida tantancewa ba.  kaso 33% cikin 63 da aka gwada a nijeriya na hukumar kula da lafiyar ta duniya ta tabbatar da kamuwa da cutar yayin da aka gwada samfurin kwayar cutar a dakin gwadar hukumar dake nan kasar Senegal.

A bisa rahoton da aka fitar adadin shekarun wadanda cutar da kamawa ya fada tsakanin shekara 20 zuwa kasa da haka kuma cutar ya fiye kama maza fiye da mata.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement