ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kamfani mai raba wutan lantarki, waton KEDC, sun kori maʼaikata 530

Ƙungiyar Maʼaikatan Lantarki sun ƙi yarda da kora wanda aka yi ma membobinsu bayan kamfanin KEDC ta kori mutum 530.

Kaduna Electric

Shugaban Ƙungiyar Maʼaikatan Lantarki na Jihar Kaduna, Ephraim James, ya faɗa ma ƴan jaridan NAN a Kaduna cêwa Kamfanin KEDC sun rarraba wasiƙa zuwa ga wasu maʼaikatansu, domin sanar da su cêwa kamfani ta dauki shawara na dakatar da su.

"Ana cikin raba ma mutane saƙonni domin sanar dasu cêwa an dakatar da su daga aiki. Ana sakin wasikku kashi-kashi, kuma muna da tabbacin cêwa mutane 530 waɗanda aka yi ma sallama a halin yanzu sun karɓi saƙonninsu."

ʼƳan gidan Jarida na NAN sun samu ɗaya daga cikin wasiƙun da aka raba a ranar 1 ga watan Febrairu. Darektan Kamfanin mai suna Garba Haruna, ya sa hannu ga takarda. Ya rubuta musu wasiƙa game da Jarrabawan da aka yi wa maʼaikata a shekara 2016, domin jarabtar zurfin ilminsu ga shaʼanin aiki.

ADVERTISEMENT

An rubuta wasiƙan haka:

"Mun yi nadamar don sanar da ku cêwa sakamakon kiman da mun ka yi muku bai burge mu ba. Haƙika, iyawanku da gudanarwa bai cimma nagartaccen kimaʼn da muke aje. Saboda haka, mun yi nadamar don sanar da ku cêwa ba a buƙatar ayyukanku a wannan kamfani daga ranar 1 ga wantan Febrairu, 2017."

ʼƳan jaridan NAN sun yi rahoto cêwa kamfanin KEDC su kan samu damar raba wutan lantarki zuwa ga waɗannan jihohin Arewa; Sakkwato, Zamfara, da Kabi. Sun ɗauki mutane 2,000 aiki a watan Agusta na shekara 2015. Kamfanin KEDC basu bayar da kalamai game da wannan lamari a nan take. Amma Darektan kamfanin ya taya waɗanda suka yi saʼa murna ga samun wasiƙan ganawa. Ya yi wannan bayani akan shafin Facebook.

"A madadin hukumar da shuagabanin kamfanin wutan lantarki (waton KEDC), ina taya wa maʼaikatanmu murna, har dai maʼaikata wanda suka yi saʼa na zama ƴan tawagar kamfaninmu bayan kima da jarabawaʼn da aka yi a kwanan nan."

Wannan mataki babban canji ne, wanda zai ƙaraba da mu zuwa matsayin kamfani wutan lantarki mafi-girma a Najeriya."

ADVERTISEMENT

"Muna son maʼaikata wanda suka yi saʼa, su sani cêwa kamfani ta yadda da iyawansu, kuma an yaba ma koƙarinsu. Muna son mu jawo horraren mutane masu ilmi, ƙwarraren mutane masu hikima domin gina kamfani mai saʼa."

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT