ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Makoma na a 2019, na a hannun Allah, Buhari- Gwamna ya ce

Gwamnan Jihar Kaduna ya fada haka yayin da yake magana a wani shirin radiyo a Jihar Kaduna.

Kaduna state governor, Nasir El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewa Shugaban ƙasa da Allah za su yanka ko zai tsaya takara a karon zaɓe na biyu a 2019.

A cewar  Daily Post, Gwamnan ya faɗa haka yayin da yake magana a lokacin wani shirin Radiyo a Jihar Kaduna.

El-Rufai ya ce "Idan Shugaban ƙasa ya zo ya iske ni ya ce Ina son ka sake tsayawa takara ko in ba haka ba, ba ni da wani zaɓi, dole in yi biyayya da umurnin sa.

“Dama a 2017, ina da nawa tsare-tsaren kafin Shugaba ya ce in tsaya takarar gwamna, sauran sun zama tarihi.”

ADVERTISEMENT

“Ba kawai mun ceci kuɗin gwamnati ba, mun ajiye kuɗi domin gudanad da waɗannan ayyukan.

“Ba mu yi kashin banza ba a kashin kuɗi ba, amma muna haɗa basira a wurin kashe kuɗin mu, babu matsala tare da kuɗn ku." ya kara cewa.

Gwamna El-Rufai a kwanakin nan ya faɗa wa Buhari cewa ya fara kasa hangon nesa, da ci gaba da ƙaruwa da suka fara da shi a kamfe na canji.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT